1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

March 29, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan zargin yi wa mata fyade da ake yi wa sojoji a yankin Tigray na Habasha da rahoto kan yadda hakar ma'adanai a Nijar ke shafar lafiyar mutane da dabbobi. Akwai rahoto a kan raguwar mace-macen mata masu juna biyu a Ghana sannan da rahoton koyar da almajiran tsangaya karatun boko a Jigawan Najeriya.

https://p.dw.com/p/3rJdk