Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 12.12.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

A cikin shirin za ku ji cewa Kotun Kolin Amirka ta yi watsi da bukatar soke sakamakon zaben shugaban kasa. Akwai rahoto kan martanin da 'yan kasar Ghana ke ci gaba da yi game da sakamakon zaben shugaban kasar da aka fitar a wannan makon da rahoto game da abin da ya faru bayan zaben 'yan majalisun jihohi a lardunan kasar Kamaru 10. 

Saurari sauti 30:00