Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 06.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

A cikin shirin za ku ji an yi zanga-zangar adawa da Turkiyya a Libya sannan Saudiyya ta sanar da tsauraran dokokin da za a yi hajjin bana da su. Akwai rahoto daga Mali da Najeriya da Jamus.

Saurari sauti 29:59