Bayan labaran duniya a cikin shirin za a ji cewa, al'umma mabiya addinin kirista a Kamaru sun baiyana yadda za su gudanar da bukukuwan kirsmetin bana cikin halin matsi yayin da kayyaki ke tashin gwauron zabi a kasuwannin da kuma matsalolin tsaro a wasu yankunan.