1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 05.11.2018

Salissou Boukari
November 5, 2018

A cikin shirin za a ji cewa Shugaban kasar Chaina Xi Jinping, ya sanar a wannan Litinin din cewa kasarsa za ta ci gaba da buda kofofinta domin fadada harkokinta na kasuwanci da sauran kasashen duniya.

https://p.dw.com/p/37ed9