1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe na DW na 04.11.2017

Salissou Boukari
November 4, 2017

Kotun kasar Spain ta ayyana sammaci na kasashen Turai ga hambararran shugaban yankin Cataloniya Carles Puigdemont, da yanzu haka yake samun mafaka a birnin Brussels na kasar Beljiyam.

https://p.dw.com/p/2n0o3