1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 9.1.2020

Ramatu Garba Baba
January 9, 2020

A cikin shirin za a ji cewa, a wannan Alhamis ne majalisar dokokin Amurka za ta kada kuri'a a kokarin samun izinin dakatar da Shugaba Donald Trump daga daukar duk wani mataki na fada da Iran.

https://p.dw.com/p/3VvFd