1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 31.07.2020

Abdullahi Tanko Bala
July 31, 2020

A cikin shirin za a ji cewar Musulmi a fadin duniya na gudanar da bukukuwan sallar layya. Trump na fuskantar suka saboda kiran a jinkirta zaben kasar da a yi a watan Nuwambar 2020

https://p.dw.com/p/3gCtC