1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 28.10.2018

October 28, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, Shugaban darikar Katolika na duniya Fafaroma Francis tare da wasu limaman coci, sun amince kan daukar matakin ladabtarwa ga wadanda aka samu da laifin cin zarafin yara ta hanyar lalata.

https://p.dw.com/p/37HAq