1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 28.08.2018

Salissou Boukari
August 28, 2018

A cikin shirin za a ji cewa sojojin kasar Faransa da ke yakar 'yan jihadi a kasar Mali, sun hallaka Mohamed Ag Almouner, daya daga cikin jagororin 'yan jihadin na yankin Sahel tare da mai wani mai tsaron lafiyarsa.

https://p.dw.com/p/33s1y