1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 26.01.2019

January 26, 2019

Cikin shirin za a ji cewa wasu jami'an Majalisar Dinkin Duniya sun mutu a Mali, lokacin da suke aikinsu na kiyaye zaman lafiya a can. Jagoran darikar Katholika na duniya ya ce bai dace a tsananta wa baki masu neman mafaka ba.

https://p.dw.com/p/3CEVf