1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 23.12.2018

Yusuf Bala Nayaya
December 23, 2018

A cikin shirin za a ji Shugaba Emmanuel Macron na Faransa ya gana da dakarun kasar ta Faransa a kasar Chadi inda ya yaba masu kan irin gudunmawar da suke bayarwa wajen yaki da 'yan ta'adda a yankin. A Indonesiya al'umma da dama sun halaka a Tsunami.

https://p.dw.com/p/3AZEG