1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe: 21.11.2020

Zainab Mohammed Abubakar
November 21, 2020

Akwai alamun cewar allurar riga kafin corona da kamfanonin Pfizer da hadin gwiwar BioNTech suka sarrafa ne, za ta fara shiga kasuwa bayan da kamfanonin biyu suka nemi izinin fara amfani da maganin a matakin agajin gaggawa.

https://p.dw.com/p/3ldtt