1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 13.09.2019

September 13, 2019

Cikin shirin za a ji yadda fannin sadarwa ke sama wa Najeriya makudan kudade, inda ma'aikatar kula da harkokin sadarwa ke shirin maganta yawan janye dunkulen Intanet wato Data da kamfanoni ke yi wa 'yan kasar. Akwai ma batun karin harajin sayayya da ke ci gaba da janyo muhawara a kasar.

https://p.dw.com/p/3PWSO