1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe: 11.05.2021

May 11, 2021

Hukumar abinci da magunguna ta Amirka ta amince da allurar da kamfanin BioNTech da Pfizer suka samar domin yiwa yara matasa 'yan shekaru 12 zuwa 15 rigakafi a wani matakin cigaba na yaki da annobar corona.

https://p.dw.com/p/3tECi