Shirin safe 06.02.2019 | Duka rahotanni | DW | 06.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin safe 06.02.2019

A cikin shirin za a sha labaran duniya, ciki da yanayin yaki da al'adar yi wa mata kaciya da ke zuwa a yayin da ake bikin yaki da al'adar da ke janyo munmunar illa ga lafiyar mata da lamarin ya shafa a sassan duniya.

Saurari sauti 29:45