1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 02.09.2020

Abdullahi Tanko Bala
September 2, 2020

A cikin shirin za a ji cewar a kasar Ghana an sake bude babban filin jirgin saman kasar da ke birnin Accra domin cigaba da jigilar matafiya bayan rufe filin jirgin tsawon watanni biyar saboda matakan kariya na annobar corona

https://p.dw.com/p/3htJB