1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:21.12.2018

Zulaiha Abubakar
December 21, 2018

Za kuji cewar wani Bafaranshe da ake zargi da taimakawa wasu yan ta'adda wadanda suka kai hari kan ofishin mujallar zanen barkwanci ta Charlie Hebdo a shekarar 2015, an kama shi a Djibouti da ke gabashin Afirka ana kuma jiran mayar da shi zuwa Faransa.

https://p.dw.com/p/3AVFX