1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:10-07-19

Abdourahamane Hassane
July 10, 2019

Faransa ta bayar da sanarwar janye rundunar sojojinta na dan wani lokaci a Madama da ke yankin arewacin Jamhuriyar Nijar, da ke lura da tsaro a yankin Liptako Gurma da ya hada kasashen Mali da Nijar da kuma Burkina Faso.

https://p.dw.com/p/3Ls9i