1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaGabas ta Tsakiya

Shirin Rana

February 8, 2021

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoton martanin da ‘yan Najeriya ke mayarwa bayan da Amirka ta goyi bayan ‘yar Najeriya ta jagoranci kungiyar cinikayya ta duniya, WTO. Muna kuma dauke da rahoto game da abin da ke kara wa Turkiyya kima a nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/3p4EF