1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana

Gazali Abdou Tasawa
November 20, 2019

A cikin hsirin za ku ji juyin juya halin siyasa da ya faru a Bayelsa ta Najeriya ya dauki hankali, inda al'ummar jihar da PDP ke da karfi suka ki zabar dan takarar da ta tsayar suka zabi jam'iyyar adawa ta APC.

https://p.dw.com/p/3TQ0o