1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana

July 20, 2023

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta fitar da sanarwar game da wani nau’in gurbataccen maganin tari da ake kira 'Naturcold' da ake sayarwa a kasar Kamaru, inda ta bayyana cewa tana dauke da wasu sinadaran guba da ba za a amince da su ba.

https://p.dw.com/p/4UCNv