1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 31.07.2019

Zulaiha Abubakar
July 31, 2019

Za kuji cewar Hukumomin lafiya a Jamhuriyar Dimukuradiyar Kwango sun bayyana killace akalla mutane 15 da suka zarga sun kamu da cutar Ebola wadanda bakwai daga cikinsu suka fito daga yankin Goma.

https://p.dw.com/p/3N6nh