1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 29.08.2018

Yusuf Bala Nayaya
August 29, 2018

A cikin shirin za a ji yadda masu ruwa da tsaki suka mayar da martani kan rahoton Hukumar kare hakkin bil Adama ta Majalisar Dinkin Duniya game da yakin shekaru uku a Yemen. A wannan Larabar Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ke fara ziyara a kasashen Afirka.

https://p.dw.com/p/340WL