1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 27.06.2019

Binta Aliyu Zurmi
June 27, 2019

A cikin shirin za a ji a Najeriya kungiyar kare hakin jama’a da bunkasa dimukurdiyya ta Cisilac da hadin kungiyar Transparency International sun kadammar da rahoto a kan kan katsalandan din jami’an tsaro ke yi a harakar zabe, a Nijar kuwa gwamnatin kasar ce ta kori wasu shugabannin kananan hukumomi.

https://p.dw.com/p/3LBrH