1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana. 27.05.2017

Mohammad Nasiru Awal
May 27, 2017

Rundunar sojojin da ke biyayya ga gwamnatin Libiya ta yi asarar dakaru 52 a birnin Tripoli. Shugabannin G7 sun kasa cimma matsaya guda da Amirka kan sauyin yanayi.

https://p.dw.com/p/2dgZ5