1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

shirin rana 18.08.2018

August 18, 2018

A cikin shirin za a ji cewa tsohon sakataren Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan ya rasu bayan gajeriyar rashin lafiya yana da shekaru 80. Akwai kuma shirye shirye da suka hada da ciniki da masana'antu da Ji ka karu da kuma Amsoshin takardunku.

https://p.dw.com/p/33Mmr