1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 14.10.2019

October 14, 2019

Cikin shirin za a ji yadda al'ummar jihar Zamfara ta Najeriya ke martani kan wani binciken da ya gano sararakuna da jami'an tsaro da wasu a gwamnati da ke da hannu a kashe-kashen rayuka da ke matsa wa jihar. A Tunisiya ma martanin ne, amma kan sakamakon zabe.

https://p.dw.com/p/3RGGA