Shirin Rana 11.12.2018 | Duka rahotanni | DW | 11.12.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 11.12.2018

Shugaba Emmanuel Macron na Faransa ya sanar da wasu matakai na sassauci a fannin kudi, wanda ake fatan zai taimaka wajen kawo karshen zanga-zangar da ake kira ta "masu Yellow Vest" da ta barke a kasar

Saurari sauti 60:00