1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin Rana: 10.08.2019

August 10, 2019

Sama da musulmi miliyan biyu ne suka hadu a dutsen Arfa da ke wajen birnin Makka na kasar Saudiyya, inda suke ta addu'o'i da neman gafara, wani muhimmin aiki na ibada da ake yi na Hajji.

https://p.dw.com/p/3NiBJ