1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 07.11.2018

Ramatu Garba Baba
November 7, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, an sako dukkanin dalibai 79 da wasu 'yan bindiga suka sace daga wata makaranta da ke a yankin Bamenda na masu anfani da turancin Ingilishi a Kamaru.

https://p.dw.com/p/37qzk