Shirin Rana 05-07-22 | Duka rahotanni | DW | 05.07.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Rana 05-07-22

Aljeriya ta cika shekaru 60 da samun 'yancin kai. Kasar ta samu 'yanci ne daga turawan mulkin malaka a shekara ta 1962 bayan kwashe shekaru ana tafka yaki.