Aljeriya tana cikin kasashen yankin arewacin nahiyar Afirka wadda ta samu 'yanci daga Turawan mulkin mallaka na Faransa a shekarar 1962.
Kasar tana magana da harsunan Faransanci da Larabci, kuma galibi Musulmai ne mabiya tafarkin Sunni. Aljeriya tana cikin kasashe masu arzikin man fetur na duniya.