1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 03.10.2019

Binta Aliyu Zurmi
October 3, 2019

A cikin shirin bayan kun sha labaran duniya za ku ji cewar daruruwan ma’aikata a jihar Adamawa da ke a tarayyar Najeriya sunyi zanga-zangar lumana sakamakon rashin biyansu albashi na tsawon watanni. A kamaru kuwa yau ake shiga kwana na hudu a taron sasanta rikicin 'yan awaren yankin Ingilishi na kasar.

https://p.dw.com/p/3QhHR