Shirin Labarin Wasannin: 20.05.2019 | Zamantakewa | DW | 20.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shirin Labarin Wasannin: 20.05.2019

Shirin na Labarin wasanni a wannan karon zai mayar da hankali ne kacokam kan wasannin Bundesliga, inda a karshen mako aka kammala kakar wasannin shekarar bana wacce kungiyar Bayern Münich ta lashe da maki 78. Kungiyar Brussi Dortmund dai ce ke mara mata baya da maki 76. Akwai bayanai kan koma bayan da wasannin na Bundesliga ke samu.

Saurari sauti 09:59