1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Labarin wasanni

Mouhamadou Awal Balarabe AMA
May 27, 2019

An gudanar da wasanni karshe na kofunan kwallon kafa nahiyar Afirka, inda a gasar kalubale ta Confederation Cup Zamalek ta Masar ta lashe kofin a birnin Alexandria. Kungiyoyi shida ne suka taba kai wa wannan matsayi irin su Al Ahly ta Masar, da Espérance ta Tunis, da Etoile Sportive du Sahel, da JS Kabylie ta Aljeriya daTout Puissant Mazembe ta Kwango.

https://p.dw.com/p/3JBvu