1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wanenen Jamal Khashoggi?

Ramatu Garba Baba LMJ
November 5, 2018

Ko kun san takaddamar da ke tsakanin masarautar Saudiyya da fitaccen dan jaridar nan Jamal Khashoggi da aka yi wa kisan gilla a karamin ofishin jakadancin Saudiyya da ke birnin Santanbul na Turkiyya? Ku saurari Shirin Amsoshin Takardunku.

https://p.dw.com/p/37e7t