1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shekaru 10 bayan shigar NATO rikicin Libiya

AwalMarch 19, 2021

A shekarar 2011, shekara 10 ke nan da kungiyar kawancen tsaro ta NATO ta tallafawa kungiyoyin tawayen kasar Libiya, wadanda suka tayarwa tsohon shugaban kasa Marigayi Muammar Gaddafi kayar baya.

https://p.dw.com/p/3qs8Q