1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Yan adawa sun tallafawa Firaminista kan bukatunsa a Turai

Papadimitriou/AwalAugust 14, 2015

Da kyar da gumin goshi Firaministan Girka Alexis Tsipras ya sake tsallake rijiya da baya. Godiya ta tabbata ga 'yan adawa, sabon shirin tallafi da Firaministan ya gabatar ya samu amincewar majalisar dokoki.

https://p.dw.com/p/1GFmd