1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin Yamma na DW:11.02.2018

Zulaiha Abubakar
February 11, 2018

A cikin shirin zaku ji Martanin Iyaye da Sauran al'umma akan sako wasu malaman Jami'a da Kuma 'yan sanda da kungiyar Ta'addanci ta Boko haram tayi a Najeriya.

https://p.dw.com/p/2sUao