1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW na ran 24-09-16

Abdourahamane HassaneSeptember 24, 2016

Kotun tsarin mulki a Gabon ta tabbatar da zaben Ali Bango Ondimba a matsayin shugaban kasa tare da yin watsi da karar da jagoran 'yan adawar kasar Jean Ping ya shigar na kalubalantar zaben.

https://p.dw.com/p/1K7Yb