1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW na 17-o4-16

Abdourahamane HassaneApril 17, 2016

An ba da rahoton cewar mutane aƙalla guda 41 suka mutu kana wasu da dama suka jikkata a sakamakon wata girgizar ƙasar mai karfin maki 7,1a maunin Richter da ta auku a yankin kudu maso yammaci na Ƙasar Ekwado.shugaban Ƙasar na Ekwado Gorge Glas ya ce sun kafa dokar ta baci.

https://p.dw.com/p/1IXBb