1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW na 01-01-17

January 1, 2017

A Turkiyya an shiga cikin sabuwar shekara cikin bacin rai bayan da wani dan bindiga ya kai hari a wani gidan rawa da ke a birin Istanbul wanda a cikin mutane 39, suka mutu kana wasu 69 suka jikkata.

https://p.dw.com/p/2V6ZT