1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin safe na DW (13.01.2017)

Yusuf Bala Nayaya
January 13, 2017

A shirin za a ji a ranar Jumma'an nan ce shugabanni daga kasashe 30 da Faransa ke bude taron koli na dangantakar kasashen nahiyar Afirka da Faransa a birnin Bamako na Kasar Mali karkashin jagorancin Shugaba Hollade na Faransa.

https://p.dw.com/p/2Vk1D