1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 31.12.2017

SK2 / S02SDecember 31, 2017

A cikin shirin bayan labarun duniya za a ji kawancen jam'yyun adawa a Jamhuriyar Niger sun gudanar da gangamin adawa da kasafin kudin bana na gwamnatin shugaba Mouhammadou Issoufou. Akwai kuma shirin Afirka a mako da Abu Namu da ku shiga Kulob da kuma zabi sonka.

https://p.dw.com/p/2qA8k