1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana na 26.09.2017

Abdullahi Tanko Bala
September 26, 2017

A cikin shirin za a ji a Jamhuriyar Nijar kungiyoyin manoma da jama'ar karkara na nuna gamsuwa da matakin gwamnati na sayen amfanin gona daga manoma da daraja domin sayar wa al'umma da rahusa a nan gaba. Akwai kuma shirin duniya mai yayi da Lafiya Jari.

https://p.dw.com/p/2kldb