SiyasaSaurari shirin rana na 09.09.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala09/09/2017September 9, 2017A cikin shirin a labarun duniya za a ji an umarci miliyoyin mutane su kaurace daga Jihar Florida yayin da guguwar Irma ke dada karatowa. Akwai kuma shirin ciniki da masana'antu da Ji ka karu da Amsoshin takardunku da kuma wasikun masu sauraro.https://p.dw.com/p/2jdjFTalla