Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A labarin duniyar cikin shirin za ku ji cewa cutar ministocin kiwon lafiya na kasashen Latin Amirka sun kira taron gaggawa kan cutar Zika a kasar Yurugai a wannan Laraba bayan bullar cutar a Amirka.