Saurari shirin DW na safe na 23-04-2016 | Duka rahotanni | DW | 23.04.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Saurari shirin DW na safe na 23-04-2016

A cikin shirin za a ji cewa a Sudan ta Kudu ana ci gaba da samun sabani kan batun zuwan madugun 'yan tawayen kasar Riek Machar birnin Juba inda zai daukar mukaminsa na mataimakin shugaban kasa

Saurari sauti 30:00