Saranda soji ko mayaƙan sa kai a fagen daga | Amsoshin takardunku | DW | 23.10.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Amsoshin takardunku

Saranda soji ko mayaƙan sa kai a fagen daga

Sojoji ko mayaƙan sa kai na yin saranda a fagen yaƙi da zaran sun lura cewar ba su da ƙarfin cin yaƙin a gaban abokin gaba.

A lokacin yaƙi dokoki na ƙasa da ƙasa sun tanadi cewar duk mayaƙin da ya yi saranda ya ajiye makaminsa, to kam ya saɓa doka a kai masa hari, ko kuma dai wata muzgunawa.Misali ga irin halin da ake ciki a tarayyar Najeriya inda wasu ɗarurruwan mayaƙan Boko Haram suka yin saranda yakamata a tsaresu a gidajen kurku, ba tare da an muzguna musu ba ko kashesu. Sannan ana cimma shirin yarjrjeniyar dakatar da buɗe wuta idan dukkanin abokan gaba sun amince da shiri